IQNA

Wata Yarinya Mai Alfahari Da Hijabi A Tsakanin Musulmin Myanmar

A tsakanin muuslmin kasar Myanmar wata yarinya mai suna Vin Laye Fiyosin wadda ta sheda abin da ya faru da musulmin kasar ta bayyana cewa, aikinta shi ne gyaran fuska da kwalliya da take yi ma mata, amma saboda saka hijabi da take ta fuskanci masaloli na cin zarafi da gallazawa daga mahuktan kasar. Tana mabiya sama da 6000 da suka hada da daliban jami'a 600 a shafinta na facebook.