Dubban masoya ahlul bait suna gudanar da shirye-shiryen tarbar zagayowar ranar haihuwar Imam Ridha (AS) a hubbarensa da ke birnin Mashhad.