Accra (IQNA) An gudanar da taron tallafa wa Falasdinu a jami'ar Musulunci ta Ghana tare da halartar gungun malamai da dalibai.
Lambar Labari: 3490024 Ranar Watsawa : 2023/10/23
Tehran (IQNA) An bude majalisar musulmin yankin arewacin kasar Ghana a birnin Tamale da nufin hada kan kungiyoyin musulmi da addinai.
Lambar Labari: 3488336 Ranar Watsawa : 2022/12/14
Tehran (IQNA) Bayan kammala aikin gina masallaci da cibiyar addinin musulunci ta zamani mai daukar mutane 1000 a arewacin Ghana, an bude wannan wurin ibada tare da fara aiki.
Lambar Labari: 3488198 Ranar Watsawa : 2022/11/19
Tehran (IQNA) daya daga cikin limaman musulmi a kasar Ghana ya bayyana cewa lamarin aikin hajji ya shafi dukkanin musulmi ne ba wata kasa guda daya ba.
Lambar Labari: 3485045 Ranar Watsawa : 2020/08/02
Tehran (IQNA) babban limamin kasar Ghana ya bukaci musulmi da suka gudanar da bukukuwan salla babba a cikin gidajensu.
Lambar Labari: 3485018 Ranar Watsawa : 2020/07/25
Tehran (IQNA) Shugaban masu bin addinin gargajiya a yankin Somanya da ke cikin Yilo Krobo a gabashin Ghana ya caccaki masu sukar al’adunsu.
Lambar Labari: 3484999 Ranar Watsawa : 2020/07/19
Tehran (IQNA) babban limamin kasar Ghana ya bukaci musulmi su yi azumi domin rokon Allah ya kawo karshen cutar Corona.
Lambar Labari: 3484706 Ranar Watsawa : 2020/04/12
Mabiya mazhabar shi’a na kasar Ghana za su gudanar da babban taronsu na yin bita a 2020.
Lambar Labari: 3484336 Ranar Watsawa : 2019/12/22
Shugaban Ghana ya kirayi musulmi da kada su bar masu tsatsaran ra’ayi su rika yin magana da yawun musulunci.
Lambar Labari: 3484324 Ranar Watsawa : 2019/12/17
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro kan musulunci na daliban jami’oi a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3484321 Ranar Watsawa : 2019/12/15
Bangaren kasa da kasa, an buga sakon kagoran juyin juya halin muslucni kan taron arbaeen a jaridar kasar Ghana.
Lambar Labari: 3484172 Ranar Watsawa : 2019/10/20
Bangaren kasa da kasa, mata muuslmi sun gudanar da jerin gwano a Ghana kan batun saka hijabin musulunci.
Lambar Labari: 3484149 Ranar Watsawa : 2019/10/13
Bangaren kasa da kasa, Allah ya yi wa Sheikh Ahmad Kamaluddin mataimakin bababn limamin kasar Ghana rasuwa.
Lambar Labari: 3484110 Ranar Watsawa : 2019/10/02
Bangaren kasa da kasa, kimanin mutane 500 sun muslunta a wani kauyea cikin kasar Ghana.
Lambar Labari: 3483877 Ranar Watsawa : 2019/07/24
Bangaren kasa da kasa, gayammar kungiyoyin musulmi ta kasar Ghana ta nuna cikakken goyon bayanta ga Iran dangane da barazanar da Amurka ta yi wa kasar ta Iran.
Lambar Labari: 3483794 Ranar Watsawa : 2019/06/30
Bangaren kasa da kasa, Karim Mansuri fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki ya gabatar da karatu a Husainiyar mutanen Lebanon a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3483667 Ranar Watsawa : 2019/05/23
Cibiyar bincike kan harkokin tsaro a nahaiyar Afrika ACSIS ta yi gargadi kan cewa, akwa yiwuwar kungiyoyin kasar Ghana ta fuskanci barazanar tsaro daga ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3483659 Ranar Watsawa : 2019/05/20
Bangaren kasa da kasa, Babbar jami’ar musulunci ta kasar Ghana ta bullo da wasu sabbin kwasa-kwasai da za a rika koyarwaa cikinta.
Lambar Labari: 3483021 Ranar Watsawa : 2018/09/30
Bangaren kasa da kasa, Bayan tarukan Ashura da aka gudanar a ranakun tara da kuma goma ga Muharram a Ghana, a jiya Asabar dubban mabiya mazhabar shi’a sun gudanar da wani taron kan ribatattun Karbala a birnin Accra.
Lambar Labari: 3483005 Ranar Watsawa : 2018/09/23
Bangaren kasa da kasa, sakamakon soyayyar da musulmi suke yi wa Imam Hussain (AS) wannan ya hada su a wuri guda a Ghana.
Lambar Labari: 3483003 Ranar Watsawa : 2018/09/22