IQNA

Daidaita Tunani Da Halartowa A Cikin Zuciya Ta Hanyar Ayoyin Kur’ani A Site Na Sujud

23:56 - November 07, 2015
Lambar Labari: 3444468
Bangaren kasa da kasa, an bude wani shafin yanar gizo mai suna Sujud da nufin karfafa masu ibada ta hanyar kusanto da mahaliccia a cikin zukatansu.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na «The News Tribe» cewa, wannan shafi yana karffa masu ayyukan kusanci da ubangiji ne ta hanyar ayoyin kur’ani da hadisi na maaiki.





Babbar manufar wannans hafi dai it ace samar da wata hanya ta tnatarwa a tsakanin mabiya addinin muslnci, domin a kowane lokaci ana son mai ibada ya rika sanin abin da yake ciki, wato ta hanyar halarto da girman wanda yake bauwa ma wa domin samun tasirin aikin, ga kuma hanyar shiga www.sujood.co.

Daga cikin mhimman manufofin samar da wannan shafi har da kawar da shakku da kuma hassada gami da rashin natsuwa a lokacin ibada a gaban mahalicci gami da kaskantar da kai, ta hanyar yin addu’a, an kuma tarjama shafin a cikin harsunan turan ci da larabci.

3444182

Abubuwan Da Ya Shafa: shafi
captcha