iqna

IQNA

shafi
Akwai ayoyi da dama a cikin Alkur'ani mai girma da suka jaddada mutunta mutane ta fuskoki daban-daban na dabi'a da kudi.
Lambar Labari: 3488000    Ranar Watsawa : 2022/10/12

Surorin Kur’ani  (28)
Ruwan ruwa iri-iri a cikin tarihi sun yi ƙoƙari su tsaya tsayin daka a kan ikon Allah ta hanyar dogaro da iko ko dukiyarsu, amma abin da ya rage daga baya ya nuna cewa ƙarfin azzalumai ko dukiyar masu hannu da shuni ba za su iya jure wa ikon Ubangiji ba.
Lambar Labari: 3487758    Ranar Watsawa : 2022/08/27

Tehran (IQNA) wani fitaccen mai fasahar rubutun larabci dan kasar Syria ya rubuta cikakken kwafin kur’ani da salon rubutu mai ban sha’awa.
Lambar Labari: 3485380    Ranar Watsawa : 2020/11/19

Daya daga cikin mambobin kwamitin kula da masallacin Quds Hatam Abdulkadir ya bayyana cewa ba su amince da hukuncin kotun Isra’ila kan rufe masallacin Bab Rahma ba.
Lambar Labari: 3483469    Ranar Watsawa : 2019/03/18

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Imam Ali (AS) da ke birnin Stockholm na kasar Sweden ta shirya wa matasa musulmi buda baki.
Lambar Labari: 3482672    Ranar Watsawa : 2018/05/19

Bangaren kasa da kasa, an bude wani shafi n yanar gizo mai suna Sujud da nufin karfafa masu ibada ta hanyar kusanto da mahaliccia a cikin zukatansu.
Lambar Labari: 3444468    Ranar Watsawa : 2015/11/07

Bangaren kasa da kasa, shafi n sadarwa na zumunta na facebook na shirin daukar wani kwakwaran mataki na rufe dukkanin shafi kan da ke cin zarafin addinin muslunci ta wannan kafa.
Lambar Labari: 2804013    Ranar Watsawa : 2015/02/03

Bangaren kasa da kasa, nan da shekara mai zuwa ta 2015 za a bude wata sabuwar hanya ta sadarwa ta yanar gizo internet ta facebook mai suna Salam World wadda za ta mayar da hankali ga matasa musulmi.
Lambar Labari: 2616182    Ranar Watsawa : 2014/12/07