iqna

IQNA

aqsa
Quds (IQNA) Al'ummar Palastinu ba za su iya gudanar da sallar Juma'a a masallacin Al-Aqsa ba, sakamakon hana su da sojojin gwamnatin sahyoniyawan da suke yi, kamar yadda suka yi a makonnin da suka gabata. A sa'i daya kuma, masu amfani da shafukan sada zumunta sun yada faifan bidiyo da dama na makaman roka da aka harba kan Masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3490319    Ranar Watsawa : 2023/12/16

Abubuwan da ke faruwa a Falasdinu;
Gaza (IQNA) gazawar kwamandojin yahudawan sahyoniya wajen shiga Gaza, gargadin Khaled Meshaal game da yakin kasa, harin da sojojin yahudawan sahyoniya suka kai a sansanin Jenin da fara tashe-tashen hankula, da bukatar kungiyar tarayyar turai ta dakatar da rigingimu a Gaza. labarai na baya-bayan nan da suka shafi abubuwan da ke faruwa a Falasdinu.
Lambar Labari: 3490048    Ranar Watsawa : 2023/10/27

Bayan fara farmakin guguwar Al-Aqsa, an nuna  hotunan filin jirgin sama na Ben-Gurion, inda ake ganin jerin yahudawa da suke barin Isra’ila.​
Lambar Labari: 3489942    Ranar Watsawa : 2023/10/08

Daruruwan mutanen Gaza ne suka yi gangami a jiya domin nuna rashin amincewa da matakin da yahudawa suka dauka na rufe kofar Bab Rahma ta masallacin Aqsa, tare da hana masallata shiga cikin masallacin mai alfarma.
Lambar Labari: 3485000    Ranar Watsawa : 2020/07/20

Bangaren kasa da kasa, kimanin yahudawan sahyuniya 400 suka kutsa kai a cikin masalacin quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3484173    Ranar Watsawa : 2019/10/20

Bangaren kasa da kasa, a cikin wanann shekara yahudawa fiye da dubu 17 ne suka keta alfarmar masallacin Quds.
Lambar Labari: 3484137    Ranar Watsawa : 2019/10/09

Bangaren kasa da kasa, falastinawa fiye da dubu 100 ne suka yi sallar Idin babbar salla  a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3483940    Ranar Watsawa : 2019/08/12

Daya daga cikin mambobin kwamitin kula da masallacin Quds Hatam Abdulkadir ya bayyana cewa ba su amince da hukuncin kotun Isra’ila kan rufe masallacin Bab Rahma ba.
Lambar Labari: 3483469    Ranar Watsawa : 2019/03/18

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ikrama Sabri babban limamin quds ya karyata batun cewa yahudawa sun sake rufe babau rahma.
Lambar Labari: 3483397    Ranar Watsawa : 2019/02/23

Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Hamas Isma’il Haniyya ya kirayi dukkanin Falastinawa da su a birnin Quds daga zuwa ranar Juma’a.
Lambar Labari: 3483392    Ranar Watsawa : 2019/02/21

Bangaren kasa da kasa, ministan Palestine mai kula da harkokin Quds ya bayyana cewa Isra’ila na rarraba masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3483390    Ranar Watsawa : 2019/02/20

Bangaren kas ad akasa, Yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin Aqsa mai alfarma tare da keta alfarmar masallacin mai daraja.
Lambar Labari: 3483109    Ranar Watsawa : 2018/11/07

Salah Zawawi A Zantawa Da IQNA:
Bnagaren kasa da kasa, jakadan Palastinu a birnin Tehran Salah Zawawi ya bayyan cewa ko shakka babu martanin da kasashen musulmi suka mayar dangane da keta alfarmar aqsa bai wadatar ba.
Lambar Labari: 3481750    Ranar Watsawa : 2017/07/30

Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benyamin Netanyahu ya bayar da umarni ga jami'an tsaron yahudawan Isra'ila da su gaba da tsaurara bincike a kan Palastinawa a birnin Quds da kuma masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3481739    Ranar Watsawa : 2017/07/26

Bangaren kasa da kasa, Sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila sun mamaye birnin Kudus domin hana palasdinawa Isa masallacin kudus.
Lambar Labari: 3481722    Ranar Watsawa : 2017/07/21

Bangaren kasa da kasa, Palasdinawan sun ki bi ta karkashin kofar na bincike domin shiga masallacin kudus yayin da wani daga cikin masu gadin wurin ya yi kiran salla a wajen masallacin.
Lambar Labari: 3481707    Ranar Watsawa : 2017/07/17

Bangaren kasa da kasa, Palastinawa sun fara gudanar da gangami mai taken daga Haifa zuwa Aqsa da nufin kara tabbatar da rashin amincewarsu da mamaye musu kasa da yahudawa suka yi.
Lambar Labari: 3481492    Ranar Watsawa : 2017/05/07

Bangaren kasa da kasa, an kara yawan sa’oin da yahudawan sahyuniya suke shiga masallacin aqsa akowace rana.
Lambar Labari: 3481005    Ranar Watsawa : 2016/12/05

Bangaren kasa da kasa, hukumar UNESCO ta gabatar da wani daftarin kudiri a gaban kwamitin majalisar dinkin duniya kan mallakar masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3480856    Ranar Watsawa : 2016/10/14

Bangaren kasa da kasa, A taron shugabannin kungiyoyin musulmia birnin Istanbul na Turkiya an jaddada cewa masallacin Aqsa mai alfarma yana fuskantar gagarumar barazana daga yahudawan sahyuniya.
Lambar Labari: 3480837    Ranar Watsawa : 2016/10/08