Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da membobin majalisar koli ta dakarun sa kai na Basij da wakilan bangarori daban-daban na dakarun Basijin na Iran don tunawa da makon dakarun Basijin.
2014 Nov 29 , 09:15
Bangaren siyasa, A safiyar yau Talata ce jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da malamai da masana mahalarta "Taron Kasa Da Kasa Kan Kungiyoyin Takfiriyya A Mahangar Malaman Musulunci" da aka gudanar a birnin Qum da ke Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
2014 Nov 25 , 22:59
Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin muslunci an kasar Iran ya jinjina wa mataimakin shugaban kasar Iraki dangane da irin matakan day a dauka domin samun zaman lafiya a kasar Iraki.
2014 Nov 11 , 22:59
Bangaren siyasa, A cikin wata sanarwa da ya fitar a yau din nan Asabar (08-11-2014) Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya nada Dakta Muhammad Sarafraz a matsayin shugaban hukumar gidan radiyo da talabijin ta Iran.
2014 Nov 09 , 22:29
Wa’kiar Krabala tana daga cikin tsirarun abubuwan tarihi da su ka faru, wadanda su ke da matsayi na musamman. Fiye da shekaru dubu daya sun wuce daga faruwarsa, amma duk da haka yana kara karsashi a duk lokacin da zamani ya ke tafiya.
2014 Nov 05 , 08:04
Bangaren siyasa, an gudanar da zaman juyayi na daren Tasu'a a Huainiyar Imam khomeni (RA) tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatolla Sayyid Ali Khamenei.
2014 Nov 03 , 19:06
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa hadin kai tsakanin dukaknin al'ummar musulmi na duniya shi ne babban taken jamhuriyar muslunci ta Iran.
2014 Oct 28 , 20:33
Bangaren siyasa, a safiyar yau ce Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da babban sakataren kungiyar Jihadi Islami ta Palastinu Ramadhan Abdallah da ‘yan tawagarsa da suka kai masa ziyarar ban girma.
2014 Oct 16 , 22:52
Bangaren siyasa, A ranar Litinin ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da dubban al’ummar Iran don tunawa da ranar Idin Ghadir mai girma inda ya bayyana ‘nada Amirul Muminin (a.s) a matsayin imami’ da kuma ‘muhimmancin da Musulunci ya ba wa lamarin siyasa da kuma gudanar da hukuma’ a matsayin ma’anoni guda biyu masu muhimmanci da suke cikin lamarin da Ghadir.
2014 Oct 14 , 22:55
Bangaren siyasa, a cikin sakon da jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya aike wa mahajjatan bana ya bayyana hadin kai da batun palastinu da kuma banbance tsakanin musulunci na hakika da kuma na Amurka a matsayin babban aikin da ke a gaban msulmi.
2014 Oct 04 , 06:38
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya fadi a lokacin da yake barin asibiti a ranar Litinin cewa abin da Amurka ke fadi na yaki da ‘yan ta’addan IS karya ce da yaudara.
2014 Sep 16 , 13:06
Bangaren siyasa, malaman da suka halarci taron da aka gudanar a birnin Tehran na kasa da kasa kan batun taimakon al'ummar palastinu sun ziyarci jagoran juyin juya halin muslunc a Iran Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei a asibiti.
2014 Sep 11 , 21:41