Labarai Na Musamman
IQNA - A birnin Shumen na kasar Bulgeriya, ya karbi bakuncin gasar ilmin addinin musulunci ta kasa karo na 18, wanda babban mufti na jamhuriyar Bulgaria...
03 Sep 2025, 17:04
IQNA – Sheikh Ahmed Al-Maasrawi wanda ya shafe shekaru da dama yana zama a kasar Malaysia ya sanar da kammala aikin nasa a wani aiki na hadin gwiwa da...
02 Sep 2025, 19:39
IQNA – Wani dan kasar Argentina ya musulunta a masallacin Mina da ke birnin Hurghada na kasar Masar.
02 Sep 2025, 20:09
IQNA - A jiya da safe 31 ga watan Agusta 2025 aka fara gasar karatun kur'ani mai tsarki da haddar hadisan ma'aiki a birnin Kairouan na kasar Tunisia.
02 Sep 2025, 20:03
IQNA - Firaministan kasar Iraki wanda ya ziyarci birnin Mosul, ya kaddamar da masallacin Al-Nuri da kuma shahararriyar Al-Hadba Minaret da aka lalata a...
02 Sep 2025, 20:45
IQNA – Shugaban kungiyar masu karatun kur’ani ta kasar Masar ya bayyana cewa gasar kasa da kasa na bankado sabbin hazaka tsakanin matasa masu haddar kur’ani.
02 Sep 2025, 19:58
IQNA – Annabi Muhammad (SAW) ya yi nasarar samar da al’umma guda daya daga cikin kabilun da suka rabu ta hanyar amfani da alherinsa da rahamarsa, in ji...
01 Sep 2025, 18:36
IQNA - A ranakun 25 da 26 ga watan Satumba ne ofishin jakadancin Saudiyya da ke Jamhuriyar Kyrgyzstan ya gudanar da bikin baje kolin ayyukan kur'ani da...
01 Sep 2025, 18:52
IQNA - Masallacin Cristo de la Luz, wanda kuma aka fi sani da Masallacin Bab Al-Mardum, wani babban zane ne na gine-ginen addinin muslunci a kasar Spain,...
01 Sep 2025, 19:00
IQNA - Shugaban hukumar yahudawan ya soke ziyarar tasa zuwa Afirka ta Kudu saboda fargabar kama shi.
01 Sep 2025, 19:26
IQNA - A safiyar yau Litinin ne aka gudanar da bikin jana'izar firaministan kasar Yemen Ahmed al-Rahwi da mukarrabansa wadanda suka yi shahada a harin...
01 Sep 2025, 19:14
IQNA - Miliyoyin masu ziyara na masu kaunar Ahlul Baiti (AS) ne suka je hubbaren Imam Askari (AS) a daidai lokacin da ake tunawa da zagayowar lokacin shahadarsa.
31 Aug 2025, 18:18
IQNA - A cikin shekaru 50 da suka gabata, Saudi Arabiya ta yi ƙoƙari sosai don tattarawa da maido da rubuce-rubucen asali da kuma buga musu kasida da aka...
31 Aug 2025, 13:20
IQNA - Kungiyar 'yan uwa musulmi ta fitar da sanarwa inda ta yi Allah wadai da ta'addancin da Isra'ila ke yi a kasar Yamen tare da bayyana cewa: Hare-haren...
31 Aug 2025, 13:31