IQNA- Kimanin maukibi 500 ne ke ba da hidima ga dubun dubatar maziyarta da suke gudanar da bukukuwan tsakiyar sha'aban tare da ziyarar masallacin Jamkaran da ke birnin Qum. (Hotunan da aka ɗauka ranar 13 ga Fabrairu, 2025)
IQNA - an gudanar da taron rukunan Mahdis na kasa da kasa karo na 20 a masallacin Jamkaran da ke birnin Qum na kasar Iran a ranar 13 ga Fabrairu, 2025, a kan taken jiran mai ceto; Ci gaban Duniya da Makomar Duniya".