IQNA

Iraniyawa Sun Yi Tir Da Cin Zarafin Mnazon Allah (SAW) Da Jaridar Faransa Ta Yi

Tehran (IQNA) dubban Iraniyawa ne suka gudanar da gangamin nuna bacin rai da yin tir da zanen batuncin da jaridar Charlie Hebdo ta kasar Faransa ta yi a kan manzon Allah (SAW) da kuma kona kur'ani a Sweden.
 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: jaridar Charlie Hebdo ، kasar Faransa ، zanen batuncin