iqna

IQNA

hadisi
IQNA - An bude bikin baje kolin rubuce-rubuce na farko na lardin Al-Ahsa na kasar Saudiyya bisa kokarin kungiyar tarihin kasar Saudiyya da kwamitin kimiyya na kasar tare da halartar jami'an larduna da na kasa da kuma 'yan kasar da suka karbi bakuncin masu sha'awar ayyukan tarihi na Musulunci.
Lambar Labari: 3490718    Ranar Watsawa : 2024/02/27

Hajji a Musulunci / 6
Tehran (IQNA) Tafsirin da nassosin addini suka bayar game da aikin hajji ba su da amfani kuma wannan batu yana nuna muhimmancin aikin hajji.
Lambar Labari: 3490182    Ranar Watsawa : 2023/11/20

Ilimomin Kur’ani  (3)
Hujjoji na kimiyya da bincike da aka buga sun tabbatar da cewa wadanda basu yarda da Allah ba su ne suka fi yanke kauna da karaya, kuma yawan kashe kansa a cikinsu ya yi yawa.
Lambar Labari: 3488176    Ranar Watsawa : 2022/11/14

Mnzon Allah (SAW): "Jama'a rahama ne, rarraba kuma azaba ce." Kanzul Ummal: hadisi na : 20242
Lambar Labari: 3483787    Ranar Watsawa : 2019/06/30

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken bayyanar hadisi madogarar ilmomi a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3481804    Ranar Watsawa : 2017/08/16

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da washiri na koyar da kur'ani da hakan ya hada da harda dama wasu ilmomin na daban a masallacin cibiyar Azhar.
Lambar Labari: 3481754    Ranar Watsawa : 2017/07/31