Tehran (IQNA) Kalaman yaki da hijabi da dan majalisar Tarayyar Turai ya yi dangane da muhawarar da wani dan jarida mai lullubi ya yi da ministan cikin gidan Faransa a cikin shirin gidan talabijin na kasar ya kasance tare da suka daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488052 Ranar Watsawa : 2022/10/22
Tehran (IQNA) Firai ministar Bangladesh Sheikh Hasina Wajid, ta soki yadda duniya ke nuna halin ko in kula ga Musulman Rohingya a gefen taron Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York.
Lambar Labari: 3487908 Ranar Watsawa : 2022/09/25